Deuteronomy 11:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
domin kuma ku yi tsawon rai a ฦ™asar da Ubangiji ya rantse wa kakanninku zai ba su da zuriyarsu, ฦ™asa mai zub da madara da zuma.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒููƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐุณู ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูู…ูŽ ูƒููŠู ฺŸูŽูˆูุงู†ู’ ุฑูŽูŠู’ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ฺงูŽุณูŽุฑู’ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุฑูŽู†ู’ฺŸูœู‰ูฐูˆูŽ ูƒูŽุงูƒูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒู ุฐูŽูŠู’ุจูŽุงุณูุŒ ุณููˆ ุฏูŽ ุฐูุฑููŠูŽุฑู’ุณูุŒ ฺงูŽุณูŽุง ู…ูŽูŠู’ ุงู”ูŽู…ู’ฺขูŽุงู†ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin kuma ku yi tsawon rai a ฦ™asar da Ubangiji ya rantse zai ba kakanninku da zuriyarsu, ฦ™asar da yake da yalwar abinci.