Deuteronomy 12:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma saโad da kuka haye Urdun, kuka zauna a ฦasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku ita gฤdo, zai kuwa ba ku hutu daga dukan abokan gฤbanku da suke kewaye da ku, kuka sami zaman lafiya,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุณูุนูุฏูู ูููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ูููุงูุบููู ูููุงูุฏูููุ ูููู ููู
ู ุฐููููู ุซููููู ฺงูุณูุฑูุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููููููฐ ุจูุงูู ุนูุชู ุบูุงุฏููุงูุ ุฐูููุจูุงูู ูููุชู ุฏูุบู ุฏููููู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจููููู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ููููฐููููููฐ ุฏููููุ ุญูุฑู ููุณูุงู
ู ุฐูู
ููู ููุงฺขูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sa'ad da kuka haye Urdun, kuka zauna a ฦasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku ita gฤdo, sa'ad da kuma ya ba ku hutawa daga maฦiyanku waษanda suke kewaye da ku, kuka sami zaman lafiya,