Deuteronomy 12:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku miฦ™a su kawai a wurin da Ubangiji zai zaษ“a a cikin ษ—aya daga kabilanku, a can za ku yi kowane abin da na umarce ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุณูŽูŠู’ ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุฐูŽูŠู’ ุฐูŽุงูปูŽุง ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ูŠูŽู†ู’ูƒูู†ู’ ูˆูŽุชูŽ ุฐูุฑููŠูŽุฑู’ูƒูุŒ ุซูŽู†ู’ ุฐูŽุงูƒู ู…ููŠฺงูŽ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠูู†ู’ูƒู ู†ูŽฺงููˆุงู’ู†ูŽุงูˆูŽุงุŒ ูƒูู…ูŽ ุนูŽุซูŽู†ู’ ู†ูœู‰ูฐ ุฐูŽุงูƒู ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽุนูู…ูŽุฑู’ุซูœู‰ูฐูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
amma sai a wurin nan ษ—aya wanda Ubangiji zai zaษ“a daga cikin kabilanku, nan za ku miฦ™a hadayunku na ฦ™onawa, nan ne kuma za ku yi dukan abin da na umarce ku.