Deuteronomy 12:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku hallaka dukan wuraren da alโumman da kuke kora suke yi wa allolinsu sujada, a kan duwatsu masu tsawo, da a kan tuddai, da kuma ฦarฦashin kowane itace gaba ษaya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงูู ููููููู ฺููููขู ุฏููููู ููุฑูุงุฑูููฐูู ุฏู ุงููููุนูู
ูููู ุฏู ุฐูุงูู ูููุงูุฑู ุณููููููู ูู ุงููููููุงูููููุณู ุณูุฌููุฏู ุนููููู ู
ููููููู ุชูุฏูููู ุฏู ูููู ุชูุฏูููู ุฏู ููู
ู ฺงูุฑฺูงูุดููู ูููุงูููููููฐ ุงููุชูุงุซูููฐ ู
ููู ุจูุงุฏู ุงููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ku hallaka dukan wuraren da al'umman da za ku kora sukan bauta wa gumakansu, a bisa duwatsu masu tsawo, da bisa tuddai, da ฦarฦashin kowane itace mai duhu.