Deuteronomy 12:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Ubangiji Allahnku ya fadada iyakarku kamar yadda ya yi muku alkawari, kuka kuma ji marmarin nama, kuka kuma ce, โMuna so mu ci nama,โ to, za ku iya cin yadda kuke so.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุณูุนูุฏูู ููููููููฐูู ฺููงูุงุฑู ฺขูุงุทููู ููููููููููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููู ู
ููู ุงฺููููงูููุฑูุ ููู ููู
ู ููููุซูููฐุ โนุงูููู ุณููุงู ุงููููุซู ููุงู
ูุโบ ุบูู
ูุง ูููู ุฌููู ู
ูุฑูู
ูุฑููู ุซููู ููุงู
ูุ ุชููุงูุ ูููู ุนููู ุซููู ููุงู
ู ููุฏูู ููููููฐุณููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSa'ad da Ubangiji Allahnku ya fฤษaษa ฦasarku kamar yadda ya alkawarta muku, sa'an nan ku ce, โIna so in ci nama,โ saboda kuna jin ฦawar nama, to, kuna iya cin nama yadda kuke so.