Deuteronomy 12:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In wurin da Ubangiji Allahnku ya zaษa don yฤ sa Sunansa yana da nisa sosai daga inda kuke, za ku iya yankan dabbobi daga garkunanku na shanu da na tumakin da Ubangiji ya ba ku, kamar yadda na umarce ku, a cikin biranenku kuma za ku iya ci, yadda kuke so.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ฺขูุง ููุฑููู ุฏู ููููููููฐูู ููุฐูุงูปูุง ฺููููขู ุณููููููุณู ูููู ู
ููู ูููุณู ุณููุงูุณูููุ ุชููุงูุ ุฐูุงูู ุนููู ูููููููู ููุชู ุฏูุจูู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐููุ ูููุงู ุฏูุบู ุซููููู ุบูุฑูููููฐูู ุดูุงููู ูููุงู ููุชูู
ููู ูููุงู ููุงูููููู ููุทูููุฏู ููููููููฐูู ููุจูุงููุ ุฐูุงูู ุนููู ููุซู ููุฏูู ููููููฐุณููุงู ุงููููุฑูุงุฑูููฐูู ุฐูู
ูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan wurin da Ubangiji Allahnku ya zaษa don ya sa sunansa ya yi muku nisa ฦwarai, to, sai ku yanka daga cikin garken shanunku, ko daga tumaki da awaki, waษanda Ubangiji ya ba ku, kamar yadda na umarce ku. Za ku iya ci yadda kuke bukata a garuruwanku.