Deuteronomy 12:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku ci shi, don ku zauna lafiya, da ku da โyaโyanku bayanku, gama za ku riฦa aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฐูุงููุซู ุฌูููููุจูุ ุฏููุงูู
ููู ููุณูุงู
ู ุฐูู
ููู ููุงฺขูููุ ููู ุฏู ุฐูุฑูููุฑููู ุนูุจูุงููููููุ ุบูู
ูุง ุฐูุงูู ุฏูููโุบู ูููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูููุฏููู ุงููุนูุฏูุงูููู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ku ci shi domin ku sami zaman lafiya, ku da zuriyarku a bayanku, gama za ku riฦa aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji.