Deuteronomy 12:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba za ku yi wa Ubangiji Allahnku sujada a hanyar da suke yi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَذَاكُيِ وَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكُ سُجَّدَ كَمَرْ يَدَّ سُكٜىٰيِ وَ أَلُّواْلِنْسُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ba haka za ku yi wa Ubangiji Allahnku ba.