Deuteronomy 13:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
to, sai ku bincike labarin sosai a hankali. In kuwa gaskiya ne, an kuma tabbatar wannan abin ฦ™yama ya faru a cikinku,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุชููˆุงู’ุŒ ุณูŽูŠู’ ูƒููŠู ุจูู†ู’ุซููƒูœู‰ูฐุŒ ูƒููŠู ุชูŽู…ู’ุจูŽูŠูŽ ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ุž ุนูุฏูŽู†ู’ ูƒููˆูŽ ุญูŽฺงููŠฺงูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุซูœู‰ูฐุŒ ุงู•ูุฑูู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ฺจูŽู…ูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ูŠูŽฺขูŽุฑู ุนูŽุซููƒูู†ู’ูƒูุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
to, sai ku bincike labarin sosai a hankali. Idan hakika gaskiya ne, mugun abu haka ya faru a cikinku,