Deuteronomy 13:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba za a iske wani daga cikin abubuwan nan da aka haramta a hannuwanku ba, saboda Ubangiji yฤ juya daga fushinsa mai ฦuna, yฤ nuna jinฦai, yฤ ji tausayinku, yฤ kuma ฦara yawanku, kamar yadda ya alkawarta da rantsuwa ga kakanninku,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฏู ุงูู ุณูุงู
ู ูููู ุงููุจูููุฏู ุนููู ููููฐูปูููฐ ุฏููุงูู
ููู ูููููููุฑููู ุงูู ุญููููููููุ ุฏููุงูู
ููู ููููููููฐูู ููุฌูููู ุฏูุบู ุฐูุงฺขููู ฺขูุดูููุณูุ ูููู ู
ููู ุฌฺูููงูููุ ุนูุซููููู ุฌฺูููงูููุณู ููู
ู ููุณูุง ฺููงูุงุฑู ูููููููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููู ููููุงููููููููู ุงฺููููงูููุฑู ุชูุฑูููฐุฏู ุถฺููููููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ku ษauka daga cikin abin da aka haramta don zafin fushin Ubangiji ya huce, ya yi muku jinฦai, ya ji tausayinku, ya kuma riษaษษanya ku ma kamar yadda ya rantse wa kakanninku,