Deuteronomy 13:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
domin kun yi biyayya da Ubangiji Allahnku, kuna kiyaye dukan umarnan da nake ba ku a yau, kuna kuma aikata abin da yake daidai a idanunsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ูููููู ุงูููู ูููููู ุจูููููู ุบู ู
ูุบูููุฑู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ ูููู ููููุงููููฐ ุฏููููู ุนูู
ูุฑูููููุณู ููุทูููุฏู ููููููฐ ุนูู
ูุฑูุซูููฐูู ููููุ ูููู ููู
ููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูููุฏููู ุงููุนูุฏูุงูููู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
in dai za ku yi wa Ubangiji Allahnku biyayya, ku kiyaye dukan umarnansa waษanda nake umartarku da su yau, ku kuma ku aikata abin da yake daidai ga Ubangiji Allahnku.โ