Deuteronomy 13:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
in kuwa alamar, ko al’ajabin da annabin ya yi faɗin ya faru, ya kuma ce, “Bari mu bi waɗansu alloli (allolin da ba ku sani ba) mu kuma yi musu sujada,”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ عَلَمَرْ نَنْ كُواْ عَيْكِنْ بَنْ مَامَاكِنَّنْ يَڢَرُ، ذَيْ يِڧُواْڧَرِ يَرُوطٜىٰكُ يَثٜىٰ، ‹بَرِ مُبِے وَطَنْسُ أَلُّواْلِ مُبَوْتَا مُسُ، أَلُّواْلِنْ دَ بَكُسَنْسُبَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
idan alamar ko mu'ujizar ta auku, idan kuma ya ce, ‘Bari mu bi gumaka, mu bauta musu, gumakan da ba ku san su ba,