Deuteronomy 14:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
to, sai ku sayar da zakkar, ku tafi da kuɗin wurin da Ubangiji Allahnku ya zaɓa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ كُسَيَرْ دَ زَكَّرْ، كُتَڢِے دَ كُطِنْ وُرِنْ دَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكُ ذَيْ ذَاٻَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
to, sai ku sayar da zakar, ku tafi da kuɗin wurin da Ubangiji Allahnku ya zaɓa,