Deuteronomy 14:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ƙarshen kowace shekara uku, ku kawo dukan zakkarku na amfanin gona na wannan shekara, ku ajiye su a cikin birane,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَڧَرْشٜىٰنْ كُواْوَثٜىٰ شٜىٰكَرَا عُكُ، ذَاكُ ڢِتَرْدَ دُكَنْ زَكَّرْ أَمْڢَانِنْ غُواْنَكِنْكُ وَنْدَ كُكَ غِرْبٜىٰ أَوَنَّنْ شٜىٰكَرَا، كُ أَجِيٜىٰ أَغَرُرُوَنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ƙarshen kowace shekara uku, sai ku kawo dukan zakar abin da kuka girbe a wannan shekara, ku ajiye a ƙofofinku.