Deuteronomy 14:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
saboda Lawiyawa (waษanda ba su da rabo ko gฤdo na kansu) da baฦo, da marayu, da kuma gwauraye, waษanda suke zama a biranenku, su zo su ci su ฦoshi, ta haka Ubangiji Allahnku zai albarkace ku cikin dukan ayyukan hannuwanku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ุนูุจูููุซู ุฏููุงูู
ููู ููููููุงููุง ููููฐ ุฏูููููููฐ ุจูุณู ุฏู ุบูุงุฏููุงู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููู ููููููฐ ุฏูุดู ุฏู ููู
ู ุฏููุงูู
ููู ุจูุงฺงู ุฏู ู
ูุฑูุงูู ุฏู ู
ูุงุชูุงููุฏู ู
ูุฐูููุณู ุณููู ู
ูุชู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุฐูู
ู ุนูุซูููููููุ ุฐูุงุณู ุฐููุงูุ ุณูุซูุ ุณฺูงููุงูุดูุ ูููู ุญููู ุฏููุงูู
ููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููุณูุง ู
ููู ุงููููุจูุฑููู ุซููููู ุฏููููู ุงููููููููู ุญููููููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan sai Balawe, da yake shi ba shi da gฤdo kamarku, da baฦo, da maraya, da gwauruwa ta gaske, waษanda suke zaune a garuruwanku, su zo, su ci, su ฦoshi, domin Ubangiji Allahnku ya sa muku albarka cikin dukan aikin da hannunku zai yi.โ