Deuteronomy 14:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne dabbobin da za ku iya ci, saniya, tunkiya, akuya,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا دَبُّواْبِنْ دَ ذَاكُثِ، دَ سَانِيَ دَ تُنْكِيَ دَ عَكُيَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga dabbobin da za ku ci, da saniya, da tunkiya, da akuya,