Deuteronomy 14:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ku iya cin duk dabbar da take da rababben kofato, wadda kuma take sāke tona abin da suka riga suka haɗiye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكُ عِيَ ثِنْ كُواْوَثٜىٰ إِرِنْ دَبَّرْ دَ تَڢِنْ ڧَڢَرْتَ يَرَبُ بِيُ وَدَّ كُمَ تَكٜىٰ تُڧَرْ عَبِنْثِ عَبَاكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku iya cin kowace dabbar da take da rababben kofato, wadda kuma take tuƙa.