Deuteronomy 15:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku bayar hannu sake gare shi, ku kuma yi haka ba tare da gunaguni ba; saboda wannan fa Ubangiji Allahnku zai albarkace ku a cikin dukan aikinku, da kuma kome da kuka sa hannunku a kai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญฺูงฺููงู ุฐูุงูู ุจูุงุดู ุญูููู ุณูููููฐ ุจูุงุชูุฑูููฐุฏู ูปูุซููู ุฐููุซูููุงุจูุ ุนูุฏููู ูููููู ุญูููููููุ ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุฐูููุณูุง ู
ููู ุงููููุจูุฑููู ุซููููู ุฏููููู ุงููููููููู ุญููููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ku ba shi hannu sake, ba da ษacin zuciya ba. Saboda wannan Ubangiji zai sa muku albarka cikin aikinku duka, da abin da kuke niyyar yi.