Deuteronomy 15:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in bawanka ya ce maka, “Ba na so in bar ka,” saboda yana ƙaunarka da iyalinka, ya kuma fiye masa yă zauna da kai,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عَمَّا عِدَنْ بَاوَنْكَ يَثٜىٰمُكُ، ‹بَانَسُواْ إِنْ رَبُ دَكُو،› غَمَا يَنَ ڧَوْنَرْكُ دَ عِيَلَنْ غِدَنْكُ، كُمَ يَنَ جِنْ دَاطِنْ ذَمَ تَرٜىٰدَكُو،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Amma idan ya ce muku, ‘Ba na so in rabu da ku,’ saboda yana ƙaunarku da iyalinku, tun da yake yana jin daɗin zama tare da ku,