Deuteronomy 15:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga yadda za ku yafe basusuwan, kowane mai bin bashi, yฤ yafe bashin da yake bin ษanโuwansa mutumin Israโila. Ba zai bukaci mutumin Israโila wanda yake ษanโuwa yฤ biya shi bashi ba, gama an yi shelar lokacin da Ubangiji ya ajiye na yafe bashi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุง ููุฏูู ุฐูุงูู ููุงฺขูููฐ ููู
ููู ุจูุงุดูุ ูููุงูููููููฐ ู
ูููุจููู ู
ูุชูู
ู ุจูุงุดู ููููุงฺขูููฐ ููุทูููุนูููููุณู ู
ูุชูู
ููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููููุฏู ููููููฐ ุฑฺูงูููฐ ู
ูุณู ุจูุงุดูุ ุจูุฐููู ููุฑููปู ูููุงูู
ูููฐ ุฏูุบู ุทูููุนูููููุณู ููููุฏู ููููููฐุจูููุณู ุจูุงุดูุจูุ ุบูู
ูุง ุงูููููู ุดูููฐููุฑู ููุงฺขูููฐููุง ุชู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga yadda za ku yafe. Sai kowane mai bin bashi ya yafe wa maฦwabcinsa, kada ya karษi kome a hannun maฦwabcinsa ko ษan'uwansa, gama an yi shelar yafewa ta Ubangiji.