Deuteronomy 15:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowace shekara, kai da iyalinka za ku ci su a gaban Ubangiji Allahnku, a wurin da ya zaษa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ูููุงูููุซูููฐ ุดูููฐููุฑูุงุ ููู ุฏู ุนููููููู ุบูุฏููููู ุฐูุงููุซูุณู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุงููููุฑููู ุฏู ููููููููฐูู ุฐููู ุฐูุงูปูุง ุฏููุงูู
ููู ุนูููู
ูุณู ุณูุฌููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku da iyalanku za ku ci shi kowace shekara a gaban Ubangiji Allahnku a wurin da Ubangiji zai zaษa.