Deuteronomy 15:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
in dai kun yi cikakken biyayya ga Ubangiji Allahnku, kuka kuma lura, kuna kiyaye dukan waษ—annan umarnan da nake ba ku yau.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู•ูู†ู’ ุฏูŽูŠู’ ุฐูŽุงูƒู ูƒูŽุณูŽ ูƒูู†ู‘ูœู‰ูฐ ุบูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒูุŒ ูƒููƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ูƒููƒูู…ูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุนูู…ูŽุฑู’ู†ูŽู†ู’ ุฏูŽ ู†ูŽูƒูœู‰ูฐ ุนูู…ูŽุฑู’ุซูœู‰ูฐูƒู ูŠูŽูˆู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
muddin kun yi biyayya da muryar Ubangiji Allahnku, kuna kiyaye wannan umarni da na umarce ku da shi yau.