Deuteronomy 15:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Ubangiji Allahnku zai albarkace ku kamar yadda ya yi alkawari, za ku kuma ba alโummai masu yawa bashi, amma ba za ku karษa bashi daga wurin wani ba. Za ku yi mulkin alโummai masu yawa, babu wata kuwa da za tฤ yi mulkinku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุฐููู ุงููููุจูุฑูููุซูููฐูู ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููู ู
ููู ุงฺููููงูููุฑูุ ุฐูุงูู ูููู ุจูุงุฏู ุฑูููุซูููฐ ุบู ุงููููุนูู
ูููู ุฏูููููุ ุนูู
ููุง ููู ุจูุฐูุงูู ุจฺูงูุงุซู ุฑูููุซูููฐ ุฏููุงูู
ููู ููููููุจูุ ููู ุฐูุงูููู ู
ููููู ุนููููู ุงููููุนูู
ูููู ุฏูููููุ ุนูู
ููุง ุณูู ุจูุฐูุงุณููู ู
ูููููููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Allahnku zai sa muku albarka kamar yadda ya alkawarta. Za ku ba al'ummai da yawa rance, amma ba za ku bukaci rance don kanku ba. Za ku mallaki al'ummai da yawa, amma su ba za su mallake ku ba.