Deuteronomy 15:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A maimakon haka ku bayar hannu sake, ku kuma ba shi bashi gwargwadon abin da yake bukata a sauƙaƙe.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ مَيْمَكُوانْ حَكَ، سَيْ كُبَاشِ حَنُّ سَكٜىٰ، كُبَاشِ رَنْثٜىٰ بِسَغَ أَبِنْدَ يَكٜىٰ بُڧَاتَ، كُواْ دَمَا نَوَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ku ba shi hannu sake, ku ranta masa abin da yake so gwargwadon bukatarsa.