Deuteronomy 16:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku kiyaye watan Abib, ku kuma yi shagalin Bikin ฦetarewar Ubangiji Allahnku, domin a watan Abib ne ya fitar da ku daga Masar da dad dare.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ููุซููุบูุจูุฏู ู
ูุบููู ููุซูููฐ ยซููููููุงููููฐ ุจููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐูู ุบู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุนูุซููููู ููุชููู ุงููุจูุจูุ ุบูู
ูุง ุนูุซููููู ููุชููู ุงููุจูุจู ููููฐ ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ฺููขูุชูุฑู ุฏูููู ุฏูุบู ู
ูุตูุฑู ุฏู ุฏูุฑูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKu kiyaye watan Abib don ku yi Idin ฦetarewa ga Ubangiji Allahnku, gama a watan Abib ne Ubangiji Allahnku ya fito da ku daga Masar da dad dare.