Deuteronomy 16:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yi shagalin Bikin Tabanakul har kwana bakwai, bayan kuka gama tattara amfanin gona daga masussukarku da kuma daga wuraren matsin inabinku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَعَدَّ كُكَ تَتَّارَ أَمْڢَانِنْ غُواْنَكِنْكُ دَغَ وُرِنْ بُغُنْ حَڟِ دَ كُمَ وُرِنْ مَڟٜىٰوَرْ ضُوً إِنَبِے، ذَاكُيِ بِكٍ سُجَّدَ نَبِكٍ بُكُّواْكِ حَرْ ݣُونَ بَݣَويْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Za ku yi Idin Bukkoki kwana bakwai bayan da kun gama tattara amfaninku daga masussukanku, da wurin matsewar ruwan inabinku.