Deuteronomy 16:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku miฦ™a โ€™yar dabba daga cikin garkenku na tumaki, ko na shanu a matsayin Bikin ฦ˜etarewa ga Ubangiji Allahnku a wurin da Ubangiji zai zaษ“a a matsayin mazauni don Sunansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽุงูƒู ู…ููŠฺงูŽ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠูŽุฑู’ ุจููƒู ฺงูœู‰ูฐุชูŽุฑูœู‰ูฐูˆูŽ ุบูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ูˆูŽุชูŽ ุฏูŽุจู‘ูŽ ุฏูŽุบูŽ ุบูŽุฑู’ูƒูœู‰ูฐู†ู’ูƒู ู†ูŽุชูู…ูŽูƒู ูƒููˆุงู’ ู†ูŽุงู”ูŽูˆูŽูƒู ูƒููˆุงู’ ู†ูŽุดูŽุงู†ููˆุŒ ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุฐูŽูŠู’ ุฐูŽุงูปูŽุง ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุนูŽูŠู ุณูุฌู‘ูŽุฏูŽ ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ku miฦ™a hadayar ฦ™etarewa daga garkenku na tumaki da na shanu ga Ubangiji Allahnku a wurin da Ubangiji ya zaษ“a domin ya tabbatar da sunansa.