Deuteronomy 16:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku gasa shi, ku kuma ci a wurin da Ubangiji Allahnku ya zaɓa. Sa’an nan da safe, ku dawo cikin tentunanku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكُ دَڢَشِ كُثِ أَوُرِنْ دَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكُ ذَيْ ذَاٻَا؞ وَشٜىٰغَرِ دَ سَڢٜىٰ كُواْوَ يَكُواْمَ ثِكِنْ تٜىٰنْتِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ku dafa shi, ku ci a inda Ubangiji Allahnku zai zaɓa. Da safe sai ku koma alfarwanku.