Deuteronomy 17:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku miฦa wa Ubangiji Allahnku, saniya ko tunkiyar da take da wani lahani, ko naฦasa a cikinta, gama wannan zai zama abar ฦyama gare shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุจูุฐูุงูููู ูู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููุฏูุงูู ุฏู ุจูุฌูู
ู ูููุงู ุชูููููููุฑู ุฏู ุชูููููฐุฏู ุชูุจููุงูุจู ูููุงู ุงููุจูููุฏู ุจูุฏูููุฏูููุจูุ ุบูู
ูุง ููููููู ุงููุจููู ฺจูู
ู ููููฐ ุบู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKada ku miฦa wa Ubangiji Allahnku hadaya da sa ko da tunkiyar da take da lahani ko naฦasa, gama wannan abar ฦyama ce ga Ubangiji Allahnku.