Deuteronomy 17:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dole ku aikata hukuncin da suka yi a wurin da Ubangiji zai zaษa. Ku lura fa, ku aikata kome da suka faษa muku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุนูููููุชู ุฏูููุฏููู ุจูุณูุบู ุดูุฑููุนูุฑู ุฏูุณููู ูููููู ุณููู ฺขูุทูุง ู
ููู ุงููููุฑููู ุฏู ููููููููฐูู ุฐููู ุฐูุงูปูุงุ ููููููุงููููฐ ููููู
ู ุนูููููุชู ูููุงูููููููฐ ุงููุจูููุฏู ุณููู ฺขูุทูุง ู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ku yanke shari'ar yadda suka faษa muku daga wurin da Ubangiji ya zaษa. Ku lura fa, ku yi yadda suka faษa muku.