Deuteronomy 17:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yi bisa ga dokar da suka koyar muku da kuma hukuncin da suka yi muku. Kada ku juya daga abin da suka faษa muku, ko zuwa dama, ko zuwa hagu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูููููฐููููฐ ูููู ุงููุจูููุฏู ุฐูุงุณู ูููุงููู ู
ููู ุฏูุบู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐูุ ูููู ุจูููููู ุฏู ุดูุฑููุนูุฑูุณูุ ููุฏู ููููููุซูููฐ ุฏูุงู
ู ูููุงู ููุบู ุฏูุบู ุงููุจูููุฏู ุณููู ฺขูุทูุง ู
ููู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dole ne ku yi yadda suka koya muku, da yadda suka yanke shari'ar. Kada ku kauce dama ko hagu daga maganar da suka faษa muku.