Deuteronomy 17:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk mutumin da ya yi rashin hankali wa alฦali, ko ga firist wanda yake aiki a nan wa Ubangiji Allahnku, dole a kashe shi. Dole ku fid da mugu daga Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููู ููููุฏู ูููู ุฑูุดููู ุจููููููุ ุญูุฑู ฺููงู ุฌููู ู
ูุบูููุฑู ฺขูุฑูุณูุชู ููููุฏู ููููููฐูููู ุญูุฏูู
ู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ ูููุงู ู
ูุชูู
ููู ฺููงู ุฌููู ู
ูุบูููุฑู ู
ููู ุดูุฑููุนูุ ููููููู ู
ูุชูู
ู ุฏููุงูููููฐููููฐ ุนูููุดูููฐุดูุ ุชููููู ุฐูุงูู ููููุฑูุฏู ู
ูุบูููุชูุงุฏูุบู ุซููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wanda ya yi izgili, ya ฦi yin biyayya da firist wanda yake a can, yana yi wa Ubangiji Allahnku hidima, ko kuma ya ฦi yi wa alฦalin biyayya, to, lalle sai a kashe wannan mutum. Ta haka za ku kawar da mugunta daga cikin Isra'ilawa.