Deuteronomy 17:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da kuka shiga ฦasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku, kuka mallake ta, kuka kuma zauna a cikinta, sai kuka ce, โBari mu naษa sarki a kanmu kamar sauran alโumman da suke kewaye da mu,โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุณูุนูุฏูู ูููู ุดูุบู ุซููููู ฺงูุณูุฑูุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููููููฐ ุจูุงููุ ูููู ููู
ูุซู ุบูุงุฏููุงููุชู ูููู ฺููขู ุนูุซูููููุชูุ ู
ููููููููู ุฐูุงููุซูููฐุ โนุฐูุงู
ู ููุทู ุณูุฑููููู ุฏู ุฐููู ููู
ูููููููู
ูุ ููู
ูุฑู ุฏููููู ฺงูุจูููููู ุฏูุณูููููฐ ููููฐููููููฐ ุฏูู
ููุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSa'ad da kuka shiga ฦasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku don ku mallake ta, ku zauna a ciki, sa'an nan ku yi tunanin naษa wa kanku sarki, kamar al'umman da suke kewaye da ku,