Deuteronomy 17:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarkin, ba zai nemi dawakai da yawa wa kansa ba, ko yฤ sa mutane su koma Masar don su sami ฦarin dawakai ba, gama Ubangiji ya faษa muku, โBa za ku ฦara koma wancan hanya kuma ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ฺขูุงุ ุณูุฑููููู ุจูุฐููู ุชูุชููุงุฑู ููููููุณู ุฏููููู ุฏููููู ุจูุ ูููุงู ููุณูุง ู
ูุชูููููฐ ุณููููุงูู
ู ู
ูุตูุฑู ุฏููุงูู
ููู ุณฺูงูุงุฑู ุฏูููููุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ููุซูููฐ ู
ูููุ โนุจูุฐูุงูู ุณูุงููููฐ ูููุงูู
ูุงููุง ุงููููููููู ุญูููููุจูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma kada sarkin ya tattara wa kansa dawakai, kada kuma ya sa mutane su tafi Masar don su ฦaro masa dawakai, tun da yake Ubangiji ya riga ya yi muku kashedi da cewar, โKada ku sฤke komawa can.โ