Deuteronomy 17:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In an sami wani namiji ko ta mace mai zama a cikinku, a ษ—aya daga biranen da Ubangiji ya ba ku yana aikata abin da yake mugu a gaban Ubangiji Allahnku ta wurin karya alkawarinsa,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซู…ูŽูŠู’ ูŠููˆููˆูŽ ุงู”ูŽู†ู’ุณูŽุงู…ู ูˆูŽู†ู ูƒููˆุงู’ ูˆูŽุชูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ูˆูŽู†ู ุบูŽุฑูู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุจูŽุงูƒูุŒ ูŠูŽู†ูŽูŠูู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ู…ููˆุบู ุงู”ูŽุนูุฏูŽุงู†ูู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒูุŒ ูŠูŽู†ูŽ ูƒูŽุฑู’ูŠูŽ ูŠูŽุฑู’ุฌูœู‰ูฐุฌูœู‰ูฐู†ููŠูŽุฑู’ุณูŽ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œIdan aka sami wata, ko wani, daga cikin wani gari da Ubangiji Allahnku yake ba ku, yana aikata abin da yake mugu a gaban Ubangiji Allahnku, yana karya alkawarinsa,