Deuteronomy 17:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wanda ya saba wa umarnina, har ya yi sujada ga waษansu alloli, yana rusuna musu, ko ga rana, ko ga wata, ko kuwa ga taurarin sama,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูููุฑููู ุจูููุชูุงูู ููุทูููุณู ุงููููููุงููู ูููู ููู
ููู ู
ูุณู ุณูุฌููุฏูุ ูููุงู ุบู ุฑูุงููุ ูููุงู ุบู ููุชูุ ูููุงู ุบู ูููู ุฏูุบู ุซููููู ุญูููุชูููู ุณูู
ู ููููุฏู ููููููููฐูู ููุญูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
har ya je, ya bauta wa gumaka, ya yi musu sujada, ko rana, ko wata, ko ษaya daga cikin rundunar sama, ya yi abin da na hana,