Deuteronomy 17:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
in kuwa aka faษ—a muku wannan, to, dole a bincika sosai. In kuwa gaskiya ne, aka kuma tabbatar cewa wannan abin ฦ™yama ya faru a cikin Israโ€™ila,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูุฏูŽู†ู’ ุนูŽูƒูŽ ูƒูŽูฐูˆูุงู’ ู…ููƒู ู„ูŽุงุจูŽุฑูู†ู’ ูƒููˆุงู’ ูƒูู†ู’ุฌูุŒ ุณูŽูŠู’ ูƒููŠู ุจูู†ู’ุซููƒูœู‰ูฐ ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ุž ุนูุฏูŽู†ู’ ูƒููˆูŽ ุญูŽฺงููŠฺงูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ู†ูœู‰ูฐ ุงู•ูุฑูู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ฺจูŽู…ูŽ ูŠูŽฺขูŽุฑู ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
idan aka faษ—a muku, ko kuwa kun ji labarinsa sai ku yi cikakken bincike. Idan gaskiya ce, aka kuma tabbata an yi wannan mugun abu cikin Isra'ilawa,