Deuteronomy 18:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda yake yin waɗannan abubuwa, shi abin ƙyama ne ga Ubangiji, saboda waɗannan abubuwa banƙyama ne kuwa Ubangiji Allahnku ya kori waɗancan al’ummai kafin ku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا دُكْ وَنْدَ يَعَيْكَتَ وَطَنَّنْ أَبُبُوَ يَذَمَ أَبِنْ ڨَمَ نٜىٰ غَ يَهْوٜىٰهْ ؞ سَبُواْدَ وَطَنَّنْ أَبُبُوَنْ بَنْ ڨَمَ نٜىٰ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكُ يَكٜىٰ كُواْرَرْ وَطَنَّنْ أَلْعُمَّيْ أَغَبَنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji yana ƙyamar mai yin waɗannan abubuwa. Saboda waɗannan ayyuka masu banƙyama shi ya sa Ubangiji Allahnku yake korar waɗannan al'ummai a gabanku.