Deuteronomy 18:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama abin da kuka nema daga Ubangiji Allahnku ke nan a Horeb, a ranar taro, saโad da kuka ce, โKada ka bari mu ji muryar Ubangiji Allahnmu, ko mu ฦara ganin wuta mai girma, in ba haka ba, za mu mutu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููููููู ุดููููููฐ ุงููุจูููุฏู ูููู ุถููุงฺูงูุง ุฏูุบู ููุฑููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุนูุจูุจูููู ุชูุฏููู ูููุงูุฑูููฐุจู ุงูู ุฑูุงููุฑู ุชูุงุฑููุงูู ุฌูู
ูุนูุ ุณูุนูุฏูู ููููุซูููฐุ โนุนูุฏููู ู
ููู ฺงูุงุฑู ุฌููู ู
ูุฑูููุฑู ููููููููฐูู ุงูููููู ููู
ู ููู
ูุ ูููุงู ุงูููู ู
ููู ฺงูุงุฑู ุบููููู ููููููู ุจูุจููุฑู ููุชูุงุ ุฐูุงู
ู ู
ูุชูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โWannan shi ne abin da kuka roฦa a wurin Ubangiji Allahnku a Horeb, a ranar taron, gama kun ce, โKada ka bar mu mu ฦara jin muryar Ubangiji Allahnmu, ko mu ฦara ganin wannan babbar wuta, don kada mu mutu,โ