Deuteronomy 18:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba za su sami gādo a cikin ’yan’uwansu ba; Ubangiji ne gādonsu, kamar yadda ya yi musu alkawari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَاسُ سَامِ غَادُواْ نَڧَسَا تَرٜىٰدَ سَوْرَنْ یَنْعُوَنْسُبَ، يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ غَادُوانْسُ كَمَرْ يَدَّ يَيِ مُسُ أَلْڧَوَرِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba za su sami gādo tare da 'yan'uwansu ba, Ubangiji ne gādonsu kamar yadda ya alkawarta musu.