Deuteronomy 18:20 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma duk annabin da ya ษ—auka cewa yana magana da sunana a kan wani abin da ban umarce shi ya faษ—a ba, ko kuwa wani annabin da ya yi magana da sunan waษ—ansu alloli, dole a kashe shi.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฏููƒู’ ูˆูŽู†ู ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูŠู ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุณููˆู†ูŽู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณู ุงู”ูŽู„ู‘ููˆุงู’ู„ูุŒ ูƒููˆุงู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูŠู ฺŸูŽู…ู‘ูŽู†ู ูŠูŽู†ูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุณููˆู†ูŽู†ูŽุŒ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ุฏูŽ ุจูŽู†ู’ ุนูู…ูŽุฑู’ุซูœู‰ูฐุดู ูŠูŽฺขูŽุทูŽุงุจูŽุŒ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูู†ู’ ุฐูŽูŠู’ ู…ูุชูุžโ€บ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma duk wani annabin da ya yi izgili yana magana da sunana, ni kuwa ban umarce shi ba, ko kuwa yana magana da sunan gumaka, wannan annabi zai mutu.โ€™