Deuteronomy 18:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai yiwuwa ku ce wa kanku, “Yaya za mu san cewa wannan saƙo ba Ubangiji ne ya faɗa ba?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَيِوُ كُثٜىٰ أَ ذُوثِيَارْكُ، ‹يَيَ ذَامُ غَانٜىٰ ثٜىٰوَ مَغَنَرْ نَنْ بَ يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ يَڢَطَابَ؟›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ya yiwu ku ce a zuciyarku, ‘Ƙaƙa za mu san maganar da Ubangiji bai faɗa ba?’