Deuteronomy 18:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai sami rabo daidai da sauran, ko da yake ya karɓi kuɗin mallaka na iyali da ya sayar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَيْسَامِ رَبُوانْ عَبِنْثِنْسَ دَيْدَيْ دَ سَوْرَنْ ڢِرِسْتُواْثِنْ، بَنْدَ أَبِنْدَ يَكَرْٻُواْ دَغَ سَيَرْ دَ غَادُوانْ كَاكَنِّنْسَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai sami rabon abincinsa daidai da saura, har da abin da yake na kakanninsa wanda ya sayar.”