Deuteronomy 19:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka gusar da dutsen nuna shaidar iyakar maฦwabcinka wanda kakanni suka sa, a gฤdon da ka samu a ฦasar da Ubangiji Allahnka yake ba ka mallaka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุจูุฐูุงูู ุซูุฑูููฐ ุนูููู
ูุฑู ุดูููุฏูุฑู ุงููููุงููุฑู ฺขูููููู ุบูุงุฏููุงู ููููููุฏู ููููููฐ ุฐูู
ู ููุณู ุฏูููููุจูุ ููุชููุงู ุฑูุจููุงูู ฺงูุณูุฑูุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููููููฐ ุจูุงูู ููู
ููููููููฐุชูุ ููุฏูู ููู
ู ูููููู ููุงููููู ุณููู ฺููขูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โA cikin gฤdon da za ku samu a ฦasar da Ubangiji Allah yake ba ku ku mallaka, kada ku ci iyakar maฦwabcinku, wanda kakan kakanni suka riga suka kafa.โ