Deuteronomy 19:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku gina hanyoyi zuwa cikinsu, ku kuma raba ฦasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku gฤdo kashi uku, saboda duk wani da ya yi kisankai yฤ iya gudu zuwa can.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฑูุจู ฺงูุณูุฑูุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููููููฐ ุจูุงูู ุบูุงุฏููุงู ููุดู ุนูููุ ุบูุฑู ุทููู ุนูุซููููู ูููุงูููููููฐ ููุดู ุนูููููููู ุฏููุงูู
ููู ููููุฏู ูููู ููุณููู ูููู ููุบูุฏู ุฐูููุง ุซููู ฺููููุฑูุงุ ุณููู ููุดูุฑููู ูููููููุงููู ุฐูููุง ููุทูููููู ุบูุฑูุถูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ku shirya hanyoyi, ku kuma raba yankin ฦasa wanda Ubangiji Allahnku zai ba ku ku mallaka kashi uku, domin wanda ya yi kisankai ya gudu zuwa can.