Deuteronomy 19:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga doka game da mutumin da ya kashe wani, ya kuma gudu don yฤ cece ransa, wani wanda ya kashe maฦwabcinsa ba da gangan ba, ba kuwa da wata ฦiyayya a tsakaninsu a dฤ ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุง ููุฏูู ุฐููู ููุณูููุซูููฐ ุนูุฏููู ูููู ููููุดูููฐ ูููู ู
ูุชูู
ู ุจู ุฏู ุบูููโุบูููุจูุ ููู
ู ุจูุงุจู ฺงูููููู ุงฺูููููุงููููุณู ุงููุฏูุงุ ุฐููู ุนููู ุบูุฏู ุฐูููุง ุทููู ุฏูุบู ุซููููู ุบูุฑูุฑูููููููู ุฏููุงูู
ููู ููุซูููฐุซู ุฑูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan shi ne tanadi domin wanda ya yi kisankai, wato wanda zai gudu zuwa can don ya tsira. Idan ya kashe abokinsa ba da niyya ba, ba kuma ฦiyayya a tsakaninsu a dฤ,