Deuteronomy 19:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In Ubangiji Allahnku ya fadada yankinku, kamar yadda ya alkawarta da rantsuwa wa kakanninku, ya kuma ba ku ฦasar gaba ษaya kamar yadda ya yi musu alkawari,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูุฏููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ฺููงูุงุฑู ฺขูุงุทููู ฺงูุณูุฑููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููุฑฺููููููฐูู ููุงูููููููููุ ุญูุฑู ููุจูุงูู ุฏููููู ฺงูุณูุฑูุฏู ูููู ููููุงููููููููู ุงฺููููงูููุฑู ุฐูููุจูุงุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSa'ad da Ubangiji Allahnku ya fฤษaษa ฦasarku kamar yadda ya alkawarta wa kakanninku, har ya ba ku dukan ฦasar da ya alkawarta zai ba kakanninku,