Deuteronomy 19:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
idan dai kun lura, kuka kiyaye umarnin da nake ba ku a yau, wato, ta wurin ฦaunar Ubangiji Allahnku, kuka kuma yi tafiya kullum cikin hanyoyinsa, to, sai ku keษe ฦarin birane uku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููฐูปูููฐ ููุทูููุณู ุบูุฑูุฑููู ุนููู ููู
ูุ ููููููููฐูู ุฐููู ฺงูุงุฑู ฺขูุงุทููู ฺงูุณูุฑููู ุงูููู ุฏููู ูููู ููููุงููููฐ ูููู ููู
ู ุนูููููุชู ุฏููููู ุนูู
ูุฑููููู ุฏู ููููููฐ ุนูู
ูุฑูุซูููฐูู ุนููููู ุชูููุฑููู ฺงูููููุฑู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ ูููููู
ู ูููู ุชฺูขููู ุนูุซููููู ูููููููุงูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
in dai kun lura, kun kiyaye umarnin da nake umartarku da shi yau, ku ฦaunaci Ubangiji Allahnku, ku yi tafiya cikin tafarkunsa kullum, sa'an nan sai ku ฦara garuruwa uku a kan waษannan uku ษin kuma,