Deuteronomy 2:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka ma Horiyawa, a dฤ sun zauna a Seyir, amma zuriya Isuwa suka kore su. Suka hallaka Horiyawa da suke kafinsu, suka kuma zauna a wurinsu, kamar dai yadda Israโ€™ila ta yi a ฦ™asar da Ubangiji ya ba su a matsayin mallaka.)
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽ ุฏูŽุง ู‡ููˆุงู’ุฑููŠูŽุงูˆูŽุง ู†ูœู‰ูฐ ุณููƒูœู‰ูฐ ุฐูŽู…ูŽ ุนูŽฺงูŽุณูŽุฑู’ ุณูœู‰ูฐูŠูุฑู’ุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฐูุฑููŠูŽุฑู’ ุงู•ูุณููˆูŽ ุณููƒูŽุฐููˆุงู’ ุณููƒูŽ ูƒููˆุงู’ุฑูœู‰ูฐุณูุŒ ุณููƒูŽ ู‡ูŽู„ูŽูƒูŽุงุณูุŒ ุณููƒูŽ ุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ุŒ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุฏูŽุบูŽ ุจูŽุงูŠูŽ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุงูˆูŽุง ุณููƒูŽูŠู ุฏูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ูƒูŽู†ู’ุนูŽู†ูŽุŒ ูˆูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุจูŽุงุณู ุชูŽุฐูŽู…ูŽ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ุบูŽุงุฏููˆุงู†ู’ุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka nan kuma a dฤ Horiyawa ne suke zaune a ฦ™asar Seyir, amma mutanen zuriyar Isuwa suka zo, suka kore su, suka karkashe su, suka zauna a wurin, daidai kamar yadda Isra'ilawa suka yi da ฦ™asar mallakarsu, wadda Ubangiji ya ba su.)