Deuteronomy 2:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da kuka iso kusa da Ammonawa, kada ku dame su, ko ku tsokane su da yaฦi, gama ba zan ba ku mallakar wata ฦasar da take ta Ammonawa ba. Na riga na ba da ita mallaka ga zuriyar Lot.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ูููู ุงููุณููุงู ูููููููู ุงููู
ูููุงูููุงููุงุ ููุฏู ููุฏูุงู
ูููฐุณูุ ููุฏู ฺููููุงูููููููฐุณู ูููุงู ููููุงฺงูููฐุณูุ ุบูู
ูุง ุจูุฐููู ุจูุงูู ูููู ูููููููู ฺงูุณูุฑู ุงููู
ูููุงูููุงููุง ุชูุฐูู
ู ุบูุงุฏููุงููููุจูุ ุฏููุงูู
ููู ููุงุฑูุบูุง ููุง ุจูุงุฏู ฺงูุณูุฑู ุบู ุฐูุฑูููุฑู ูููุทู ุชูุฐูู
ู ุบูุงุฏููุงููุณูุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ku kuka zo kusa da Ammonawa, kada ku dame su, ko ku tsokane su, gama ba zan ba ku abin mallaka daga yankin ฦasar Ammonawa ba, domin na ba da ita ta zama mallaka ga zuriya Lutu.โ โ